IQNA - A daidai lokacin da watan Muharram ya zo, a wajen wani biki na musamman, an daga tutocin juyayi n Imam Husaini (AS).
Lambar Labari: 3491486 Ranar Watsawa : 2024/07/09
Tehran (IQNA) Yayin da ranaku na zaman makokin shahadar Sayyidina Husaini bn Ali (a.s) ke gabatowa, ana cikin shirin tarukan ashura a hubbaren Husaini (a.s) da kuma hubbaren Sayyidina Abul Fazl (a.s) da ke Karbala.
Lambar Labari: 3487597 Ranar Watsawa : 2022/07/26